Comrd Yusha'u Garba Shanga
Yadda aka tsinta jaririya a safiyar yau asabar, wadda aka jefar a garin Dirin Daji da ke karamar hukumar Mulkin ta Sakaba a jihar Kebbi.
ÆŠauke da bayanai masu gamsuwa inda Isah Umar Sharu ya tabbatar mana da cikakken labarin faruwar lamarin, bayan cin karo da jinjirar a anguwar Æ´an turmi dake sansanin garin.
