Wani Basarake A Jihar Delta Ya Baiwa Gwamna Ganduje Sarautar Olorogun Ejerukugbe Na Olomu.

Daga Abdulnasir Yusuf Ladan

"Wani Basarake a Jihar Delta wato Ohworode na Masarautar Olomu Kingdom, Mai Martaba Ovie Dakta R. L Ogbon, Ogoni, Oghoro na 1 ya baiwa Gwamn Ganduje Sarautar Olorogun Ejerukugbe na Olomu.

"Haka zalika Sarkin ya baiwa Matar Gwamna Ganduje wato Farfesa Hafsat Sarautar Olorogun Omarmoraye ta Olomu.

Inuwar Labarai RPT 001

Post a Comment

Previous Post Next Post