DA DUMI-DUMI: Kotu ta fara 'yanke hukunci a Shari'ar Sheikh Abdul-Jabbar

Mai sharia Ustaz Ibrahim Sarki Yola na kotun Musulunci ta Kano, ya ce kotu ta tabbatar da cewar kalaman batanci da Malam Abduljabbar ya yi ga ma’aiki SAW a cikin karatun sa, shine ya kirkira su da kansa domin shaidu da hujjojin kotu sun tabbatar da cewa babu su a cikin litattafan da yake fada, kotun ta ce a iya shaidun da ta ji Malam Abduljabbar ya yi kalamun ne kawai dan cin mutumcin manzo SAW.

Shin ya kuka ji da wannan matakin?

DW

Post a Comment

Previous Post Next Post