Gidan Talbijin na Trust TV ya Bude Shafin yanar gizon daukar Sabbin ma'aikata, wadanda za'a dauka aikin sune wadanda sukai HND/DEGREE A karatun aikin Jarida 'Mass Communication'
Za'a rufe yanar gizon ne ranar 3 ga watan sabuwar shekarar da zamu shiga 2023.
©️ Ahmed El-rufai Idris
Tags:
DAUKAR AIKI

