Jami'an tsaron 'yan sanda sun tare haryoyin zuwa kotun kofar kudu, a yayin da ake Shirin yanke hukunci a Shari'ar Sheikh Abdul-Jabbar

Tun da sanyin safiyar yau Alhamis ne, jami'an tsaro suka tare dukkan hanyoyin zuwa babbar kotun musulunci ta jihar Kano inda za a yanke hukunci a shari'ar da gwamnatin Kano ta gurfanar da Sheikh Abduljabar Nasiru Kabara game da zarge-zargen batanci da ake yi masa. Mai Shari'a Alkali Ibrahim Sarki Yola ne zai yanke hukuncin.

Shaikh Abduljabbar din dai tuni ya iso kotu.
BBC

Post a Comment

Previous Post Next Post