Scholarships Opportunity Na Karatu A Kasar Kuwait.

Source details from Kuwait Government Scholarship 

Gwamnatin Kasar Kuwait Zata bayar da damar karatu ga dalibai a fadin duniya kyauta.

Wadan da zasuci gajiyar wannan shine sune masu son yin digrin farko Dana biyu Dana uku.

This is a fully funded Scholarship. 

Kuwais is good and strong.

Domin samu Karin bayani da cike wannan scholarship din ku Shiga wannan Link din na kasa.

Apply now 👇👇

Post a Comment

Previous Post Next Post