Ta karbi Musulunci ta zabi a Sanya mata suna Amina. Don koyo da sunan mahaifiya ga manzon Allah.

Ta karbi Musulunci ta zabi a Sanya mata suna Amina. Don koyo da sunan mahaifiya ga manzon Allah. 

Ta tabbatar da musuluncinta a wata hira da ayi da ita a wani taron addu'ar walima da mijinta ya shirya na godiya ga Allah. Mrs Aigbe ta ce daga rana mai Kamar ta yau Sabon Sunana Hajia Meenah,a cewarta 

Jarumar Najeriya da ta lashe kyautar AWARD, Mercy Aigbe  ta bayyana sunanta na Musulunci a wata lacca da a gabatar hade da  taron addu'o'i na musamman da ita da mijinta, Kazeem Adeoti suka shirya.

 Jarumar dai ta bayyana hakan ne a cikin wata hira da ta yi da su ta faifan bidiyo Kamar yadda Jaridar Tribune ta rawaito.

Post a Comment

Previous Post Next Post