Ana hasashen Buhun Shinkafa Zai Kai Dubu 50 Saboda Yanda Ambaliyar Ruwa Ya Lalata Gonaki

Daga Abdulnasir Y. Ladan

Masana sun bayyana cewa, buhun shinkafa zai kai Naira dubu 50 nan da watan Disamban 2023, saboda yanda ambaliyar ruwa ya lalata amfanin gonaki a fadin Najariyar nan.

Eka 70,566 na kayan amfanin gona ne ambaliyar ruwan ya lalata a Najeriya. Gidaje 45,249 ne suka lalace, sannan kuma mutane miliyan 1.4 ne suka rasa muhallansu.

Inuwar Labarai RPT 001

Post a Comment

Previous Post Next Post