DA ƊUMI-ƊUMI: CBN zai sauya launin takardar kuɗi a Disamba

Details from CVN
A yau Laraba ne babban bankin Najeriya CBN, ya sanar da cewa za a kaddamar da sabbin takardun kudi da a ka sauya musu launi a ranar 15 ga Disamba, 2022.

A cewar Godwin Emefiele, gwamnan bankin, wanda ya bayyana hakan, sabbin kudaden da za a sauya wa launi sun hada da takardar N1,000, N500 da N200.

Post a Comment

Previous Post Next Post