Hukumar Kididdiga ta Kasa (NPC) zata dauki
ma’aikatan wucin gadi domin gudanar da aikin kidayar jama’a da gidaje na shekarar 2023.
| gizon zata fara aiki ranar litinin 31 ga watan October 2022 dukkan sauran bayanai suna cikin rubutun dake jikin takardan nan da mu ka yi posting, masu bukata zasu iya dubawa. |
Inuwar Labarai RPT 001


