![]() |
| Details From INEC |
Jihohin sun haɗa da:
1. Jihar Legas ta na da masu rijistar zaɓe miliyan 7,075,192.
2. Jihar Kano ta na da masu rijistar zaɓe miliyan 5,927,565.
3. Jihar Kaduna ta na da masu rijistar zaɓe miliyan 4,345,469.
4. Jihar River ta na da masu rijistar zaɓe miliyan 3,532,990.
5. Jihar Katsina ta na da masu rijistar zaɓe miliyan 3,519,260.
6. Jihar Oyo ta na da masu rijistar zaɓe miliyan 3,275,045.
Kakakinetwork
Daily True Hausa
