An yi wa ƴar jaridar gasar cin kofin duniya sane.

Daga Abdulnasir Yusuf Ladan

Wata ƴar jarida ƴar kasar Argentina, Dominique Metzger, an yi mata sane a lokacin da take bakin aiki a gasar cin kofin duniya, da kuɗi da takardu da aka sace a cikin jakarta.

Metzger tana watsa shirye-shiryen ne daga yankin Corniche na Doha a cikin shirye-shiryen wasan farko na gasar lokacin da ta ba da rahoton an sace kayan.

Metzger ya gaya ma wani cibiyar sadarwa ta TN cewa: “Ina da karamar jakata a guna tare da duk abubuwan da mutum ke bukata, wallet ɗina, makullin ɗakin otal dinmu, dadai sauran su.

Inuwar Labarai RPT 001

Post a Comment

Previous Post Next Post