Nathaniel Ross wani mai daukan hoto ya wallafa wani jirgin soja mai cike da tarihi ya yi hatsari bayan ya yi karo da wani jirgin sama yayin wani baje koli a filin jirgin sama na Dallas Executive dake Dallas, a birnin Texas na Amurka a ranar 12 ga watan Nuwamba 2022.
Har izuwa yanzu ba a san adadin mutanen da ke cikin jirgin ba.
Sanarwar da Hukumar Kula da Sufurin Jiragen Sama ta Tarayya ta fitar ta ce jirgin Boeing B-17 Flying Fortress da Bell P-63 Kingcobra sun yi karo da juna ne da misalin karfe 1:20 na rana.
Rahoton Ibrahim Aminu
#jaridaradio2022 13/11/2022
