Dabbar cikin ruwa ta haɗiye yaro dan shekara 2 a kenya.

Wani yaro ɗan kimanin shekara 2 wani abun ban al'ajabi da ya faru da shi.  

Rahoton ya cigaba da cewa, yaron Ya kasance yana wasa ne nisa da gidansu da ke da tazarar mita 700 daga gaɓar tafkin Edward, sai ga wani dabba mai suna kwarin gwiwa ya bayyana bayan fitowarsa daga wanna tafkin ya nufo yaron dai-dai da yana wasa.” bisani Sai Dabbar ta kama shi a tsakanin wannan wurin yana wasa.

Bugu da ƙari shirin jim bayan da dabbar ya fara haɗiye yaron, sai wani mutum ya lura da haka a nan dai aka yi ba taka kashi sai mutumin ya fara jifan Dabbar da duwatsu, nan dai take ta yi wa yaron gyaran fuska inda Dabbar ta fito da yaron bayan ɗan ji masa rauni da Dabbar ta yi.

Wakilinmu ya tabbatar cewa, a halin yanzu haka yaron an garzaya da shi Asibiti a domin samun cikakkiyar kulawa ƙarƙashin likitoci.

Mahaifiyar yaron mai suna Felisher nan take ta yanke jiki ta faɗin bayan labari ya rikseta cewa wannan Dabbar ta haɗiye yaronta ɗaya tilo da Allah ya basu.

Amma bisani mahaifiyar ta samu salama bayan da idanunta su kayi tozali da yaron yana samun kulawa ƙarƙashin masana kiwon lafiya.

Rahoto Barrista Nuraddeen Isma'eel.

Post a Comment

Previous Post Next Post