DA ƊUMI-ƊUMI: Hukumar bada tallafin karatu ta Gwamnatin Tarayya ta Bude shafin yanar gizon ta, don bada tallafin karatu zuwa kasashen waje.

Scholarships 


 Shida ga watan daya ne za'a sufe, ayi kokari a cike ko Allah zaisa a samu..
Scholarship ne daga Scholarship Board Abuja zuwa karatu kasashen waje irinsu China, Egypt, Russia, da sauransu.

Ga Link da ake cikewa:👇 

Apply now 

Cc: Saheel

Post a Comment

Previous Post Next Post