GARABASA: Yadda zaka samu kyautar Katin waya ko waya ta Hanyar girgiza waya daga Opera Mini

A wannan rubutu zan yi bayani ne a kan yadda za ka samu kyautar kati ko kuma cash voucher, kai har ma da wayar smart phone ƙirar Samsung ko Tecno Comon19 a opera mini.
Wannan kuma kyauta ake yi babu buƙatar saka ko sisi kuma iya number waya ake buƙata kayi verify.

Da farko ka shiga wannan link ka sauke updated opera mini idan kuma tsohuwa to ka goge ka ɗauko wannan


Bayan ka ɗauko Opera mini sai ka shiga ka duba gefen hannun dama za ka ga alamar hannu, sai ka taɓa shi za su nuna maka rubutu "Shake and Win" sai ka shiga inter kana shiga kawai sai ka ɗan girgiza wayar taka za ka ga sun ba ka kyauta ko su ce bavka samu komai ba yanzu, amma za ka sake girgizawa duk bayan awa 4 (4hrs)don samun kyautar.

Kyaututtukan suna da yawa sun kai 21 za ka iya samun kowanne a cikin su kama daga katin #100 har #4000 da kuɗi cash voucher da zaka cire ta bank zuwa Opay kama daga #4000 har #160,000 duk kyauta.

Za a rufe on 26 December ne, kowa ya yi ta gwadawa sa'a ne ne za ka iya samun ko wanne. Sannan kowane kyauta yana da pieces guda 6 ne sai ka yi lucky samun pieces guda 6 kafin su ba ka dama kavyi redeeming.

Misali ka samu cash voucher na #160,000 sau ɗaya ba yana nufin ka samu ba ne, sai ka sake gwadawa gaba in sun baka shi cash voucher ɗin har yanzu ka samu dai pieces ne na #160,000 cash voucher; sai ka samu guda 6 kafin ka cire.

Domin ƙarin bayani 

Post a Comment

Previous Post Next Post