Ronaldo ya ƙaryata jita-jitan cewa zai koma Al-Nassari ta ƙasar Saudiyya.

Cristiano Ronaldo Bazai Je Kungiyar Kwallon kafa ta Al-Nassari.

Dan wasan Kwallon kafa Cristiano Ronaldo ya karyata Jita Jita Da ake Yadawa na zuwan sa Kungiyar Kwallon kafa Ta Al-Nassari Dake Kasar Saudi Arabia .

Hakan Ya biyo Bayan Da Kungiyar Tayi Masa tayin Biyan Albashi Mafi Tsoka Da Babu Wanda ya taba daukarsa kimanin £200M da wasu doriya.

Dan wasan dai yanxu Yana Kasuwa ne Bayan Da Kungiyar Kwallon kafa Ta Manchester United ta kawo karshen kwantiragi a tsakanin su a watan data gabata.

Post a Comment

Previous Post Next Post