Jami'an NDLEA sun cabke wani mutum Dauke da Jabun Sabbin kudin da CVN ya kaddamar na kimanin Naira Miliyan Tara zai Shiga dasu Kano.
INTEL-
0
Jami'an Hukumar NDLEA Sun Cafke Wani Mutum Daga Jihar Kwara, Mai Suna Muhammad Adamu Da Jabun Sabbin Naira Dubu Ɗaya Na Kimanin Naira Miliyan Tara Zai Shiga Da Su Jihar Kano.