Sama da shekaru 50, Mama Janet Ekundayo tayi tana riƙe da gidan marayu na Ekundayo a Isanlu Makutu, na jihar Kogi, Najeriya. An bayyana ta a matsayin ɗaaya daga cikin manyan matan Kogi a kowane lokaci.
A shekara ta 2007, ta karɓi marayu 469, kuma a shekara ta 2008; ta riƙa kula da yara sama da 500.
Daga cikin ƴaaƴanta akwai shahararren mawakin Najeriya kuma mai daukar hoto TY Bello.
Tags:
Abun farin ciki
