Rahotanni sun ce Qatar ta bada wannan dama ne ga matasa tare da alkawarin kudaden gudanarwa da suka hadar da cikakkun kuɗin makaranta, alawus – alawus na kowanne wata da sauran ababen more rayuwa dan jin dadin zama cikin kwanciyar hankali a kasar.
A cewar gwamnatin Qatar wannan shiri dama ce ga daliban da ke karatu a makarantar sakandare da kuma matakin digiri na farko.
Don haka, hukumomin kasar sun bukaci jama’a dasu tura wannan bayanai tare da shawartar daliban sakandire da masu matakin karatun digiri na daya dasu gaggauta neman wannan guraben karatu.
Domin samun ƙarin cikakkun bayanai, gami da duba cancantar samun gurbin, danna wannan alama ta kasa:
Apply now
Za kuma rufe gurbin neman karatun a ranar 31 Gawatan Disamba, 2022.
Tags:
OPPORTUNITY
