Sabon tsarin Gasar Cin kofin Duniya ta Kulob za'a rinka yinta duk bayan shekaru 3

Sabuwar gasar nan ta cin kofin duniya na maza za ta dinga gudana a duk cikin shekaru 3, inji hukumar FIFA 

 Wannan na cikin wata sanarwa da Gianni Infantino ya fitar inda yace "Sabuwar gasar cin kofin duniya ta Kulab na maza wato [Club World Cup] za ta gudana a cikin 2025 kuma za ta ƙunshi ƙungiyoyi 32".

 Infantino ya kara da cewa "Gasar ta kungiyoyin kwallon kafa 32 za ta ci gaba, wadda za ta zama kamar gasar cin kofin kwallon kafa na duniya."



[Fagen Wasanni]

Post a Comment

Previous Post Next Post