Duk wanda ya manta baiyi 'Printing' NPC I'D dinsa ba , ga Hanya mafi Sauki dazeyi 'Printing'.

NPC I'D


Duk wanda ya manta baiyi Printing Npc I'd dinsa ba ,yayi amfani da yanar gizon nan

Check here 👇

ya shigar da NIN dinsa zai ga lambobin sai yaje cafe ayi mishi print out .

Wajen yin screening ana bukatar photocopy din npc I'd din zasu karba tare da photocopy nin number dinka da sauran abun daka shigar yayin rijista .

Post a Comment

Previous Post Next Post