Dafarko ka shiga recruitment portal nasu na National population commission kana shiga ka taba kan 👇
Nin ku lura da kyau da rubutun da yake akan portal zai baka option da zakasa NIN number ɗinka wato nabar jikin katin ɗan kasan ka a wurin saika danna verify kana taɓawa zai damar fara rijistar neman aikin .
Hanya mafi dacewa da mutum zai bi wajen cike wannan aiki shine ya ziyarci cafe mafi kusa dashi saboda mutukar mutum ya fara cikewa yazo ya fita toh ya rasa wannan damar da cigaba da cikewa saboda babu wajen Resume akan portal din nasu .
Zakayi Upload Result dinka shaidar kammala karatun ka .
Zaka dauki hoton kanka ka yi upload akan yanar gizon hukumar .
Allah ya bada sa a
©️Ahmed El-rufai Idris
Kaduna State Coordinator Zumunta Youth Awarenesses Forum.
