Jami'ar kimiyya da fasaha ta Wudil. Ta fara Sai da fom Dan shiga gurbin karatun part time Degree Wanda ake yi Asabar da Lahadi.

Details from KUST Wudil

Jami'ar kimiyya da fasaha ta Wudil. Ta fara Sai da fom Dan shiga gurbin karatun part time Degree Wanda ake yi Asabar da Lahadi. 

Akan darusa kamar haka
B. Agriculture
BS. Ed Agriculture
BS. Ed Biology
BS. Ed Chemistry
B. Geography
BS. Ed Geography
BS. Ed Mathematics
BS. Ed Physics
BLS. Library
BS. Computer Science
BSc Human kinetic (Health Education)

Kuma shi wannan Degree ba sai da JAMB ba ga mai buƙata sai ya tun tubi. Abdulrauf Muhd Idris. Desk office Quality Assurance. Akan 08033820134

 Pls Dan Allah atura group group. Damace ta karatu.

Post a Comment

Previous Post Next Post