Sabuwar Gwamnati a Nigeriya za ta ga ji bashin Naira Tiriliyan 77.

Hukumar kula da Basussuka ta Nijeriya ta bayyana cewar, sabuwar gwamnati mai zuwa a ƙasar za ta gaji bashin da ya kai Naira Tiriliyan 77, 

Hukumar ta ce musamman idan aka yi la'akari da yadda gwamnatin a yanzu ke kokarin sake ciyo bashin da ya kai Naira Tiriliyan 11 da biliyan 209 domin cike gibin da ake da shi a cikin kasafin kudi na wannan shekara.

Wannan na zuwa ne dai yayin da ya rage saura kwana 39 da shiga zaben a kasar nan, saura da me? Masu sharhi a harkokin siyasa na ganin akwai Jan aiki kwarai a gaban sabuwar gwamnati mai zuwa.

Post a Comment

Previous Post Next Post