SCHOLARSHIP: Jami'ar Canada ta Bude Shafin yanar gizon bayar da Tallafin karatu ga masu sha'awa.

Details from University of Saskatchewan 


 Tallafin karatu a bangaren digiri na Bachelor, Masters and PhD a kasar Canada a bangarori da dama.

Hukumomin Jami'ar Saskatchewan sun bayyana fara bayar da tallafin Karatu ga masu sha'awa, masu kwalin Digiri da Masters, da kuma kwalin PhD.

Ga masu sha’awa su shiga wadannan links din don nema👇 https://admissions.usask.ca/requirements/deadlines.php#Requirementsanddeadlines

©️ Ahmed El-rufai Idris
Kaduna State Coordinator Zumunta Youth Awarenesses Forum

Post a Comment

Previous Post Next Post