Daga Abdulnasir Y. Ladan
An bude shiga makarantar koyar da aikin Soja NIGERIAN DEFENSE ACADEMY (NDA) wanda mutum zai sawo RRR code akan N3,500 wanda aka fara sayarwa a ranar 24 ga watan nan da muke ciki na Aktoba, wanda za a rufe ranar 31 ga watan Maris din 2023.
Mai nema yana tare da samu, Allah ya ba da sa a.
Inuwar Labarai RPT 001
