Home0PPOTUNITY DAMA GA DALIBAI:Jami'ar King Fahd ta kasar Saudiyya ta bude damar bayar da tallafin karatu a matakin digiri na biyu da na uku. INTEL -October 31, 2022 0 Details From king fahd Jami'ar King Fahd na Saudiyya ta bude damar bayar da tallafin karatu a matakin digiri na biyu da na uku.maza da mata za su iya nema.Domin Nema Yanzu Latsa Nan👇👇👇http://www.kfupm.edu.sa/deanships/dgs/Pages/en/StartApplications.aspxZa a rufe a ranar 17 ga watan Disamba 2022©️ Ahmed El-rufai IdrisKaduna State Coordinator Zumunta Youth Awarenesses Forum Tags: 0PPOTUNITY SAUDIYYA SCHOLARSHIP Facebook Twitter