KIWON LAFIYA: Yadda za a magance Zazzabin Taifot da Maleriya Banda mace me karamin Ciki

Mace Mai Ciki ka da ta yi amfani da shi muddin sabon Ciki ne sai a kiyaye.

Idan An samu tabbacin Typhoid da maleria ne yake damun mutum sai a samu waÉ—annan abubuwan Kamar haka;

1. Ganyen Gwanda guda biyu
2. Ganyen Turare/dogon yaro
3. Ganyen Lemo
4. Ganyen Rairai/Rai É—ore wato Sanga Sanga.
5. Bawon Abarba
6. Tagargade

Sai a hada su a dafa tare.

Yadda za a yi Amfani da shi.

Babban mutum ya sha glass cup bayan ya ci Abinci da Safe Sai kuma da dare bayan ya ci abinci Shima.

Yaro daga shekara 10 zuwa biyar 30 ml sau biyu a Rana. Daga shekaru biyar zuwa shekara Daya 15ml. Za su Sha.

Allah yakara mana lafiya da zama lafiya ameeen.

Post a Comment

Previous Post Next Post