Daga Abdulnasir Yusuf Ladan
Wata budurwa mai shekaru 14 mai suna Tinuke Ajenufuja 'yar jahan Ekiti tace, na dade ina kwana da mahaifina dan haka bazan iya dena kwanciya dashi ba.
A cewanta inada yayu biyu da kanwa daya amma ni kadai mahaifina ya zaba yake kwanciya dani tun ina 'yar shekaru 14, har zuwa yanzu da nake da shekaru 30 a duniya.Tinuke tace gaskiya a yanzu banajin zan iya son wani namiji fiya da mahaifina.
Tace, mahaifiya ta damu akan na fito da miji amma rashin sani batasan cewa yanzu babu wanda nake so fiye da mahaifina ba don haka banida lokacin wasu samari kaf a duniya.
Inuwar Labarai RPT 001
