Daga Abdulnasir Yusuf Ladan
1. Sani dangote – daga kauyen dumbarum. karamar hukumar zurmi ta jahar zamfara.
2. Bello turji gudda daga kauyen fakai jihar zamfara.
3. Leko daga kauyen mozoj, karamar hukumar mutazu jihar Katsina.
4. Dogo nahali daga kauyen yar tsamiyar jno dake karamar hukumar kankara a jahar Katsina.
5. Halilu sububu daga kauyen sububu dake karamar hukumar maradun a jahar zamfara.
6. Nagona daga angwan galadima dake karamar hukumar isa ta jahar sokoto.
7. Nasanda daga kwashabawa, kauye a karamar hukumar zurmi a jahar zamara.
8. Isiya kwashen garwa daga ƙauyen daudawa na faskari, jihar Katsina.
9. Ali kachalla aka ali kawaje – daga kauyen kuyambara dake karamar hukumar danaadau maru a jahar zamfara.
10. Abu radde daga kauyen varanda dake karamar hukumar Batsari a jihar Katsina.
11. Dan-da daga kauyen varanda dake karamar hukumar Batsari a jihar Katsina.
12. Sani gurgu daga kauyen varanda dake karamar hukumar Batsari a jihar Katsina.
13. Umaru dan nigeria daga kauyen rafi. gundumar mada a karamar hukumar gusau ta jihar zamfara.
14. Nagala daga karamar hukumar maru ta jahar zamfara.
15. Alhaji ado aliero daga kauyen yankuzo karamar hukumar tsafe ta jahar zamfara.
16. Monore daga kauyen yantumaki, dan karamar hukumar katsina.
17. Gwaska dankarami daga kauyen shamushele dake karamar hukumar zuri ta jahar zamfara.
18. Baleri daga karamar hukumar shinkafi ta jahar zamfera.
19. Mamudu tainange daga kauyen varanda dake karamar hukumar Batsari a jihar Katsina.
Inuwar Labarai RPT 001
