Cikakken Video Ɗauke Da Ruwan Jifa Na Al'umma A Wajen Taron Apc A Jos.

Details from TVC News 

Daga Comrd Yusha'u Garba Shanga.

Acikin videon bayani yayi nuni dacewa Al'umma sun fusata da jam'iyyar mulki APC a wannan ƙasar ganin yadda suke ruwan Jifa a mambarin taron.

Biyo bayan ƙarin bayanin inda har ɗan takarar a jam'iyyar APC matakin shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu yayi ƙoƙarin kiran wata jam'iyyar a maimakon yabawa jam'iyyar shi.

Ku kalli Cikakken Video a nan 👇

Kome masu sauraro suka fahimta a wannan lamarin?

Inuwar Labarai 

Post a Comment

Previous Post Next Post