Kasar Qatar ta kashe Fam Biliyan 3.35 akan filayen wasanni takwas da ke da na'urorin sanyaya yanayi na zamani ga 'yan wasa da magoya baya.
Filayen wasanni 8 da zaa fafata a gasar cin kofin duniya na Qatar sun kasance da manyan na'urorin sanyaya iska da za su rika hura iska mai sanyi a fadin filin wasan da kuma cikin filin wasa domin yakar yanayin zafin Hamada.
Wannan dai ita ce Gasar cin kofin duniya mafi tsada a Tarihi.
Tags:
WOULD NEWS
