Kamfanin MTN a ƙarƙashin Shirin su na MTN Science And Technology Scholarship sun fitar da sanarwar bayar da Scholarship ga ɗaliban Science and Technology..
INTEL-
0
Details from MTN
Idan dai kana karatu a Jami'a, Polytechnics ko Institute Of Education zaka iya cike wannan Form idan Allah yaci dakai shikenan sai kaga kasamu, waɗanda kawai suke karatu a Higher Institutions ne sukeda wannan damar.