Matashi A Najeriya Ya Mutu A Inda Ake Bet9ja A Dalilin Cin Da Aka Mashi.

Daga Abdulnasir Yusuf Ladan

An gudanar da Jana'izar matashin ɗan Najeriya da kujerar Bet9ja hade da tikitinshi wanda ya yi sanadiyar rasuwar sa saboda ancisa.

Ya buga bet9ja biyu, slips daya ya lashe miliyan 34, amma wasa dayan ya yanke tikitinshi daya kuma miliyan 7.2, wasa daya ya yanke tikitinsa duka suka kasa, ya faɗi ya mutu sakamakon kaduwa. 

Inuwar Labarai RPT 001

Post a Comment

Previous Post Next Post