Da yawan Masu shiga tarkon waya ba kwadayi ba ne Jahilci ne--Prof Abdallah Uba


"Har yanzu matasan mu na da girmama abin da suka gani a tsarance. Sakonni irin na Whatsapp da Facebook na da kwarjini ga wanda ba shi da ilimin hanyoyin sadarwa, saboda haka nan da nan za a iya kifar da mutum ya shiga tarkon sakonni. MEDIA LITERACY shi ne amsa.

"Idan Allah Ya huwace maka da sani, to ka yi kokari ka rarraba wannan sani ga makusancinka saboda tsallakar da su. Allah Ya ci gaba da kare mu daga duhun jahilci wanda ya fi dare duhu". Inji Farfesa Abdallah Uba Adamu

Post a Comment

Previous Post Next Post