Hasken Wutar Lantarki Ta Farko A Duniya 1893

A ranar Goma Sha Tara Ga Watan Junairu Shekarar Alif da Ɗari Takwas da Tamanin da Uku (1883), Tsarin hasken lantarki na farko wadda ke amfani da wayoyi a sama, wadda Thomas Edison ya ƙera ta fara aiki a Roselle, New Jersey, a ƙasar Amurka.

Roselle, New Jersey, ya sami matsayinsa a tarihin fasaha lokacin da tsarin hasken lantarki na farko da ke amfani da wayoyi a sama ya shiga sabis. 

Thomas Edison, ne ya ƙirƙiri tsarin a matsayin wani gwaji don tabbatar da cewa za a iya haska dukkan al’umma ta hanyar wutar lantarki daga wata tashar samar da wutar lantarki.

®Taskar Nasaba 

Post a Comment

Previous Post Next Post