TSARO: Yadda zaku Rufe Asususun Ajiyarku na ko wanne banki da zarar 'yan damfara sun Fara satar muku kuɗi ko an sace muku waya.

TSARO: Yadda zaku Rufe Asususun Ajiyarku na ko wanne banki da zarar 'yan damfara sun Fara satar muku kuɗi ko an sace muku waya

Ga Yadda Zakayi a kowanne Banki kake 

1. Access: *901*911# 

2. Zenith: *966*911# 

3. GTB: *737*51*74#

4. WEMA: *945*911# 

5. FirstBank: *894*911# 

6. Keystone: *7111*911#

7. UBA: *919*911# 

8. FCMB: *329*911# 

9. Sterling Bank: *822*911# 

10. Unity Bank: *7799*911#
 
11. Fidelity Bank: *770*911#
 
12. Heritage Bank: *745*7#

I3. Ecobank *326*911#

14. Union Bank *826*911#

15. Stanbic *909*911#

16. Polaris Bank *833*911#

Da Zarar kadanna , za a tambayeka lambar wayar da ka bude Account din da ita ko Karasa din, take zaka rufe account naka .

Dan Allah jama'a mu rage shige shigen cika link barka tai ba tare daa mun san sahihancin su ba.

Allah ya kiyaye.

Post a Comment

Previous Post Next Post