APPLY NOW: Jami'ar King Abdul'aziz University Saudi Arabia zataba da Tallafin karatu kyauta ga Ɗalibai

Details from king Abdul'aziz University 

Jami'ar King Abdul'aziz University Zata bada da tallafin karatu kyauta ga Ɗalibai daga sassan duniya daban daban.

Course Apply
 BSC
 MSC
 PhD

Masu bukata zasu iya shiga yanar gizon dake kasa domin nema da kuma abubuwan da ake bukata register: https://ags.kau.edu.sa/outpsgadm/register.ASP

Allah ya bamu sa'a 

©️Ahmed El-rufai Idris

Post a Comment

Previous Post Next Post