Hukumar shige da fice ta kasa, Nigerian Immigration Service (NIS) sun fara daukar sabbin ma'aikata na wannan shekara ta 2023.

Details CABC
Hukumar shige da fice ta kasa, Nigerian Immigration Service (NIS) sun fara daukar sabbin ma'aikata na wannan shekara ta 2023,ranar Litinin din nan 16 ga watan Janairun 2023.

Kimanin Jami'ai 5,000 ne hukumar ta sanar za su dauka, Saboda haka ga duk mai sha'awar wannan aiki kuma ya cika ka'idojin da ake bukata na neman wannan aiki to ya hanzarta Cikawa a Portal din su ta hanyar shiga Adireshin yanar gizon hukumar

Apply here 👇

 ko kuma a yayi magana ta WhatsApp 09063570041 ko 09097206320 akan 500 ga fom nan kodai ya turo da bayanin sa da suke cikin fom din ko yaje cafe mafi kusa dashi a cire mishi fom din idan ya cike sai ya turo ta WhatsApp din .

Note ..
Akwai account number a saman fom ga masu sha'awa a cika musu aikin su tura kudin ta nan ,idan mutum ya tura ya tabbatar ya tura shaidar biyan kudin ta lambobin nan 09063570041 ko 09097206320 shafin zai kasance a bude na tsahon sati biyu ne kacal.

©️ Ahmed El-rufai Idris

Post a Comment

Previous Post Next Post