Kungiyar Malaman Jami'a ASUU ta fitar da wani sako daya daga hankalin dalibai da Iyaye.

ASUU


Kungiyar Malam Jami'a wacce akafi Sani da ASUU sun wallafa wani sako daya firgida dalibai da Iyayen su, a shafin su na sada zumunta.

Sakon ya biyo bayan kudin makaranta da aka Kara a fadin Jami'o'in kasar nan, wanna zaisa makarantun su koma kamar na kudi, Mai karamin 'Course' zai biya a kalla dubu Dari uku da Hamsin 350000.

A dede wannan lokacin da dalibai Suke jimami da tunanin zasu Iya hakura da karatun badan basa soba sede Dan yafi karfin Su, Me makon suji Kungiyar ASUU Zata tsindima yajin aiki kamar yadda ta Saba, sai sukaga sako sabanin haka ASUU sun wallafa sakon kamar haka "Fatan alkhairi ga dalibanmu da iyayensu..."

Facebook 

Sakon ya tasa hankalin Iyaye da dalibai.

Post a Comment

Previous Post Next Post