Simple way of checking your date of birth on national id card by using your mobile phone.


Simple way of checking your date of birth on national id card by using your mobile phone


Google Search



Duba da yadda al'umma Suke manta date of birth din da sukai Anfani dashi a katinsu na shedar Zama Dan kasa, Shi yasa muka Nemo muku Hanya mafi Sauki da zakuyi anfani da ita don saukake Matsalar.



Ga yadda zaka gano date of birth din da kai national id card dashi awayarka. 


Mutane daya wa suna wahala wajan gano bayanan dasuka yi Anfani dasu a wajan national id card dinsu, Musamman date of birth. 


To ga hanya mafi sauki wajan gano date of birth na national id card. 


👇👇👇


https://youtu.be/p4wztjt1KLs


Post a Comment

Previous Post Next Post