![]() |
Wani magidanci ya ɗauki al'amuran ɗakin kwanansa a yanar gizo, yana zargin matarsa da hana shi jima'i.
A cewarsa, matarsa ta koka kan bajintar da yake da ita, don haka ne dalilin rashin bashi ƙwarin gwiwa abisa buƙatar shi.
Kalamansa;
“Yanzu shekara guda ke nan da matata ta fara sa ni cikin yunwar jima’i. A gaskiya, zan iya ƙidaya sau nawa na yi kwanciya da matata a cikin watanni biyu da suka gabata kuma yawancin lokuta na fara ƙaddamarwa.
“Wani lokaci takan yi ƙorafin cewa ina son jima’i da yawa don haka sai na jure kwanaki ba tare da jima’i ba. Yayin da abun yatasomin nakan rasa yadda zansa kaina, lamarin babu daɗi musamman yadda ga kada matar aure ace babu biyan buƙatu.
"Sai na yi tunanin ganin wata mace da niyyar cike gurbin damuwar da nakeji amma kuma ya saɓa wa addinina na Kirista. Ta yaya zan tafiyar da wannan lamarin?”
RAHOTO:- COMRADE YUSHA'U GARBA SHANGA.
