HomeOPPORTUNITY SCHOLARSHIP: Kamfanin Mai na ƙasa, NNPC tare da haɗin gwiwar SDPC za su bayar da tallafin karatu ga masu karatun digiri na farko. INTEL -January 07, 2023 0 Details from NNPP/SPDC Wadanda za su iya nema dole su kasance CGPA na 3.5 zuwa sama. Ya kuma kasance yana ajin farko ko na biyu a karatunsa.Domin neman karin bayanai zaku iya shiga link dinnanApply nowhttps://candidate.scholastica.ng/schemes/SPDC2023©Ahmed El-rufai Idris Tags: OPPORTUNITY SCHOLARSHIP Facebook Twitter