SHARI'A: Wani matashi ya lakadawa Mahaifinsa Duka ka Kano.

Wani matashi ya lakadawa Mahaifinsa Duka ka Kano


Wani fusataccen matashi ya lakadawa mahaifinsa duka da sanda Sakamakon takaddama da ta barke kan gidan haya,

Rahotanni sun ce ƙara da ihun neman ɗaukin da wannan mahaifin ya ke yine yasa maƙotan da suke kusa da wannan gidan suka afka gidan domin kaiwa dattijon daukin gaggawa.

Ganin haka ne yasa mahaifin fusataccen matashin ya garzaya kotun ƙofar kudu dake kano karkashin mai shari'a Alkali Sarki Yola domin abi masa hakkinsa a jiya Talata 13/12/2022 , kuma da rokan mai shari'a da yasa wannan yaron ya fitar masa daga gida.

Mai shari’a ya dage zaman wannan shari’a zuwa lokaci na gaba.

Post a Comment

Previous Post Next Post