YANZU-YANZU: INEC ta Fara turawa wadanda ta dauka aikin zaɓen 2023 sako don zuwa wajen tantancewatantancewa.


Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa ta fara turawa wanda suka nemi aikin wucin gadi da hukumar zata dauka don gudanar da aikin zaben 2023 da sakon 'screening' Wanda za'a fara daga yau laraba 14th December., 2022.

Za'a fara tantancewar yau Laraba, wadanda basuga sakoba suja nasu nan zuwa.

Za'a cigaba da turawa mutane sakon ga wanda basu gani ba su cigaba da jira insha Allahu.

©️Ahmed El-rufai Idris

Post a Comment

Previous Post Next Post