DA ƊUMI-DUMI: Idan ATM ya ba ku tsofaffin kuɗi ku kira wannan lambar 08176657.....CBN
INTEL-
0
Details from CVN
Idan ATM ya ba ku tsofaffin kuɗi ku kira wannan lambar 08176657.....CBN
Babban bankin ƙasa na CBN ya fitar da lambar kai ƙorafi idan mashin ɗin cirar kuɗi ya bada tsaffin kuɗi yayin da aka je cirewa kuɗi, ga lambobin kamar haka: